Ga wasu uku daga cikin sakonnin da muka yi bayani a kai. Waɗannan sakonni sun fito cikakkun bayanai kan shirin sojojin Amurka na kai hare-hare ta sama a Yemen - wanda aka kwatanta "babban shiri ...
A cewar kundin mulkin Najeriya, shugaban ƙasa na buƙatar amincewar biyu cikin uku na 'yanmajalisar tarayya kafin dokar ta fara aiki. Duka majalisar dattawa da ta wakilai sun kaɗa ƙuri'un ...