Kamar sauran matan Sudan da BBC ta zanta da su a game da yadda suke rayuwa cikin ƙunci a Libya, ita ma an canja sunanta. Gargaɗi: Labarin nan yana ƙunshe da wasu bayanai masu tayar da hankali.