Asusun kula da ilimin ƙananan yara na Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce akwai yara dubu 250 da ke fama da matsananciyar yunwa daga cikin yara miliyan 1.2 da aka yi nazari a kansu a jihar Zamfara ...
Real Madrid ta zama kungiyar kwallon kafa ta farko a duniya da ta kafa tarihin samun kudi sama da yuro miliyan dubu daya (biliyan daya) a shekara kamar yadda sharhin kamfanin haraji na Deloitte da ...