Mai alfarma Alhaji Ibrahim Dasuki shi ne Sarkin Musulmi na 18 a jerin sarakunan Daular Usmaniyya. Kafin zamowarsa sarkin musulmi a shekara ta 1988, ya rike sarautar Baraden Sakkwato matsayin da ya ...